An rantsar da Rahman a matsayin Firaministan Bangladesh
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-17 18:50 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A yammacin wannan rana ta Talata 17 ga watan Fabrairun 2026, ake sa ran zababbun 'yan majalisar dokokin kasar daga jam'iyyar Bangladesh Nationalist Party (BNP) za su zabi Tarique Rahman a matsayin sabon Firaminista, yayin da shugaba Mohammed Shahabuddin zai jagoranci rantsar da shi tare da sauran kunshin ministocin da za su ja ragamar tafiyar da gwamnati.
--------------------------------------------------------------------