Hezbollah ta yi watsi da shirin kwance mata damara
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-18 06:15 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ƙungiyar Hezbollah mai ɗauke da makamai a Lebanon ta yi watsi da matakin gwamnatin kasar na bai wa rundunar soji a kalla watanni huɗu domin ta ci gaba da aiwatar da kashi na biyu na shirin kwace makamai a faɗin ƙasar.
--------------------------------------------------------------------