Ana samu ci-gaba a tattaunawar Amurka da Iran kan nukiliya
Story summaryTattaunawar ta fi mayar da hankali kan shirin nukiliyar Iran da batun takunkumin tattalin arziki da aka kakaba mata. Amma ta shiga wani sabon mataki bayan da bangarorin biyu suka bayyana cewar an samu “ci gaba mai ma’ana a cikinta." Duk da cewa ba a cimma cikakkiyar yarjejeniya ba tukuna, amma jami’ai daga ɓangarori…
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.