Deutsche Welle · General

Fadar Vatican ta yi watsi da shirin Trump

· By Abdullahi Tanko Bala
Story summary

Fadar ta Vatican din ta shugaban darikar Katolika na duniya ta ce fafaroma ba zai shiga hukumar ba saboda yanayin da aka kafa ta kasancewar wakilan ba a matsayin kasashe suke ba a cewar Cardinal Pietro Parolin wani babban jami'i a fadar fafaroman.

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.