Dokar zaben 2027 na fama da kwan-gaba kwan-baya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-19 02:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Majalisar datawan Najriya ta dauki matakin gyaran fuska ga dokar zaben 2027 bayan korafe-korafe daga jam'iyyun adawa, malaman addini da sauran 'yan kasar a kan ranakun gudanar da zabubbukan da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar, wadanda suka fado a cikin azimin watan Ramadana.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]