Hukuncin daurin rai-da-rai ga tsohon shugaban Koriya ta Kudu
Story summaryKotu a Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon shugaban kasar Yoon Suk Yeol hukuncin daurin rai-da-rai, sakamakon samunsa da laifin ayyana dokar soji, wadda ta hargitsa zaman lafiyar kasar mafi muni da ta fuskanta a tsawon shekaru.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.