Karfafa ayyukan gona a kasar Burkina Faso
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-20 02:41 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sha'anin noma a Burkina Faso yana samun kyakkyawan sakamako. A kakar 2025, yawan amfanin gona da aka samu ya kai tan miliyan bakwai, wanda ya karu da kashi 8% ciki dari bisa ga alkaluman hukuma.
--------------------------------------------------------------------