Najeriya ta nemi taimakon Jamus na kayan yaki da ta'addanci
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-20 04:00 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nemi jamus da ta tallafa wa mata da jirage masu saukar ungulu domin shawagi da tattara bayanai kan 'yan taädda a yankin Sahel. Sabuwar bukatar na zama ta baya bayan nan ga wata kasa ta waje bayan Amurka da kasar Turkiya.
--------------------------------------------------------------------