Kwamitin Trump na farfado da Gaza ya samu dala biliyan 7
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-20 05:43 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce kwamitin wanzar da zaman lafiya a yankin Gaza na Falasdinu da ya kaddamar ya samu gudunmawar dala biliyan bakwai, inda za a zuba kudin cikin asusun sake gina Gaza da zarar kungiyar Hamas ta kammala kwance damararta baki-daya.
--------------------------------------------------------------------