Najeriya: Damuwa bayan sa hannu kan dokar zabe
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-20 07:17 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaban Najeriya Bola Tinubu bai bata lokaci ba wajen rattaba hannu kan dokar zaben, duk da damuwa ta adawar da kwarrarun dake kallon tsarin zaben kasar suka nuna
--------------------------------------------------------------------