Karin harajin Trump ya sabawa doka - Kotun kolin Amurka
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-21 05:46 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kotun kolin Amurka ya yanke hukuncin cewa Trump ya wuce gona da iri kan ikon da kundin tsarin mulkin ya ba shi dangane da karin kudin haraji da ya yi a kan kusan dukkanin hajojin da ke shiga kasar.
--------------------------------------------------------------------