Amurka ta tura bakin haure zuwa Kamaru

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-21 09:21 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bakin hauren wadanda suka hada da maza biyar mata uku suna hannun hukumomin Kamaru a birnin Yaoundé inda aka tura su wani kebabben waje. Ba a bayyana wata yarjejeniya tsakanin Kamaru da Amurka kan yadda aka mika su ba, kuma har yanzu hukumomin Kamaru basu ce komai kan lamarin ko mai hakan ke nufi ba.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]