Maroko ta daure magoya bayan kungiyar kwallon kafar Senegal

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-21 18:06 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kotun Maroko da ke birnin Rabat ta yanke wa magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Senegal hukuncin dauri daga watanni uku zuwa 12. Magoya bayan kungiyar dai na tsare a Maroko tun bayan kammala gasar karshe da aka yi a ranar 18 ga watan Janairu, wanda Senegal ta lallasa Moroko da ci 1-0.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]