Trump ya yi karin kudin fito daga kashi 10% zuwa 15%
Story summaryShugaban Amurka Donald Trump ya dage kan shiga yakin kasuwanci da kasashen duniya, bayan sanar da sabon mataki a wannan Asabar na yin karin kudin fito daga kashi 10% zuwa kashi 15% wanda zai fara take-yanke.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.