Ghana da Burkina Faso sun kulla yarjejeniyar tsaro
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-23 06:50 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ghana da Burkina Faso sun rattaba hannu kan wasu yarjejiyoni da nufin karfafa hadin gwiwa a fannin tsaro, kwanaki kadan bayan wani harin ta'addanci da ya yi ajalin mutane da dama ciki har da 'yan Ghana a arewacin Burkina Faso.
--------------------------------------------------------------------