Najeriya: 'Yan bindiga sun kashe mutane da dama a Filato
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-24 00:42 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
'Yan bindigar sun kai hare haren ne a yankin Dorawan Babuj da ke karamar hukumar Barikin Ladi, inda suka kashe mutane 9, kafin daga bisani suka shiga kauyen Jol, da ke karamar hukumar Riyom a jihar ta Filato suka kashe mutum guda tare da jikkata wasu da dama.
--------------------------------------------------------------------