Merz ya caccaki Rasha a kan yakin Ukraine
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-24 01:50 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kalaman shugaban gwamnatin Jamus, Friedrich Merz na zuwa ne kwana guda gabanin cika shekara hudu da Rasha ta kaddamar da mamaya a Ukraine. Shugaban ya bayyana cewa dole ne Rasha ta fahimci cewa ba za ta iya samun karin yankuna ba. Merz ya kuma caccaki shugabancin Rasha, inda ya zargi gwamnatin Moscow da rashin mutunta hakokkin bil adama.
--------------------------------------------------------------------