MDD: Mutane 606 sun bace a Bahar Maliya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-24 05:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wannan shi ne rahoto mafi muni da aka samu a farkon shekara a Bahar Maliyar tun bayan da Hukumar kula kaurar jama'a ta duniya ta fara daukar alkalumma a shekarar 2014. Wani kakakin hukumar na cewa, a kalla mutane 30 ne suka yi batan dabo bayan da kwale-kwalensu da ya doshi Girka ya kife a wannan Asabar din.
--------------------------------------------------------------------