Harin Pakistan ya kashe fararen hula a Afghanistan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-24 05:44 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Religion, Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kakakin gwamnatin Taliban, Zabihullah Mujahid ya kuma ce wasu gommai sun mutu a hare-haren da Pakistan ta kai a lardin Paktika. A nata martanin, Pakistan ta ce ta kaddamar da hare-haren ne bayan ta dora alhakin wasu hare-haren kunar bakin wake a cikin Ramadan da aka kaddamar mata daga Afghanistan.
--------------------------------------------------------------------