An yi yunkurin cafke wani 'dan fafutukar Tanzaniya a Nairobi
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-24 19:30 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Dan fafutukar mai suna Mshabaha Mshabaha Hamza, na daya daga cikin mutanen da suka yi kaurin suna wajen sukar manufofin gwamnatin Tanzaniya, kan yadda ta yi amfani da karfin tuwo wajen murkushe masu zanga-zanga, a lokacin da aka gudanar da babban zaben kasar. Mutane sama da 2,000 suka mutu a yayin zanga-zangar.
--------------------------------------------------------------------