Somaliya: Sababbin gine-gine a birnin Mogadishu
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-03 02:29 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ana manyan gine-gine a Mogadishu, babban birnin kasar Somaliya. Bayan shafe shekara da shekaru ana yaki, akwai fata kan bunkasa tattalin arziki a wannan birnin da ya shahara. Ana gine-gine masu tsayi a tsakiyar birnin, wannan ya zama sabon abu ga mazauna birnin na Mogadishu.
--------------------------------------------------------------------