'Yan wasan Bundesliga da ke bugawa a AFCON 2025

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2025-12-24 05:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Bai yi fice a watanni shidan farko da ya yi a Munich ba. Dan wasan da aka aro daga Chelsea, ya fi zama a benci, kuma ya taka leda ne kawai a matsayin wanda ya maye gurbin Harry Kane. Amma dan wasan mai shekaru 24, yana da cikakken gurbi a kungiyar kwallon kafa ta Senegal inda yake wasa da tsohon dan wasan Bayern Sadio Mané.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]