Lagos: Unguwa mafi girma da ke kan ruwa a Afirka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-01-21 02:17 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Makoko, wajen zama mafi girma da ke kan ruwa a birnin Lagos na Najeriya ya shafe fiye da shekaru 100. Babu wutar lantarki, babu ruwan sha, kana babu wata makaranta a hukumance. Mutanen suna rayuwarsu na kamun kifi da cinikayya. Gidajen da ke yawo kan ruwa sun zama wajen rikici da muhukunta da ke neman kwacewa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]