Ranar masoya ta duniya: Furanni daga Colombiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-14 05:16 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Latin America
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ana dab da ranar masoya, hakan na nufin bunkasar cinikin furannin soyayya. Furannin soyayya da yawa da ke kasuwa na fitowa ne daga Colombia. Kasar na kusa da’irar tsakiyar duniya da ke da yanayi mai kyau, rana a kullum, zafi daidai gwargwado da kasar noma mai yalwa. Wannan na bayar da damar noma furannin duk tsawon shekara, za kuma a iya safarar su da dama.
--------------------------------------------------------------------